Abban Sojoji Takun Karshe Book 3 Chapter 103 (2024)

Abban Sojoji Takun Karshe Book 3 Chapter 103 (1)

Tsoro ne ya kamata,Zuciyarta sai harbawa take yi da ƙarfi da ƙarfi,wani irin wahalallan yawu ta haɗiya,Sam takasa Motsawa,tabbas wani ne ya shigo cikin gidan tunda harta Ambaci sunan Daddynsu bai amsa mata ba,A ƙopar ɗakin ta tsaya cak kamar an dasa mata Aya,Saboda duhu ta ko'ina bazata iya hangen meke wakana ba acikin falon,tunanin kiran Abusufyan tayi,da sauri ta juya hannunta na kerma tana ƙoƙarin tura ƙopar ɗakin ta shiga daga ciki,Ta jiyo ihun Oummansu dake a downstairs,A gigice Sehrish ta juya da gudun gaske ta nufi downstairs,cikin rashin sanin ina zata taka saboda duhu ƙafafunta suka harɗe daga saman benen gaba daya ta rubza mashi,mirginowa ta dinga yi daga saman benen har ta faɗo ƙasa ta ƙume goshinta,Sosai taji raɗaɗin buguwar da tayi amma a haka ta jure ta daddage ta mike,tana laluban hanyar zuwa ɗakin Oummansu cikin duhun,Sosai take jiyo sautin koke koken da Oummansu keyi,Duk tabi ta ruɗe ta rasa ina zata dosa,

Da ƙarfi ta soma kwala mata kira"Oumma!Oumma!!"tamkar makoshinta zai 6allo waje,duhu ya hana ta gano kopar ɗakin,Bangon falon tabi ta dinga sanya tafin hannunta tana shasshafawa,da taimakon Koke koken da Oumman keyi ne ta samu ta ruƙo Handle ɗin kopar ɗakin,Da karfin ƙarfe ta sanya ƙafarta tare da Harba ƙopar ɗakin ta buɗe,Bata iya ganin komai ba saboda duhun da ɗakin yayi an kashe Hasken ɗakin kamar yadda aka kashe na Falo,

Shafa bangon tayi dayake tasan inda Switch ɗin yake,Cikin sa'a ta kunno shi ƙitt Haske ya gauraye ko'ina na ɗakin,

Gabanta ne yayi wani irin mugun bugu rasss!ƙwayar idonta tamkar zata faɗo ƙasa saboda Tashin hankalin da sukayi arba dashi,

Ta ko'ina ya mamayeta,ƙokarin rabata da kayan jikinta yakeyi,babu kunya babu tsoron Allah,Wani irin kukan kura Sehrish tayi bata dira a ko'ina ba sai asaman gadon,A hargitse ta Cakumi Wuyan rigar jallabiyar dake ajikinshi,da iya ƙarfinta na ƙarshe tayi wurgi dashi gefe guda,Ya gangara ƙasan gadon,

Fashewa tayi da matsanancin kuka,tana kallon Oummansu wadda tuni ta jima da sumewa asaman gadon,

Jijjiga jikinta sehrish ta shiga yi tana Ambaton sunanta,Dakatawa tayi da yin kukan tare da wurga ƙwayar idonta kan Mutumin wanda ke tsaye a bakin gadon,jallabiyace a jikinshi,kanshi kuwa Rawani ne,Ya sanya face mask a fuskarshi,"

Huci kawai takeyi tana kallonshi,

Hannu yasa tare da zame takunkumin dake a fuskarshi,Mummunane sosai bai da kyau ko miskala zarratin,irin mutanen da kallo guda zakayi masu kaji ka tsanesu,Sehrish bazata ta6a mantawa da fuskar wannan fasiƙin mutumin ba,

Ranta a matuƙar 6ace tace"Mugu azzalumi!dama sai da raina ya bani cewa kaine!Ashe har yanzu kana bibiyar rayuwarmu!Wai uban mi muka tsare maka ne!Meyasa bazaka fita arayuwarmu ba!,"

Jinjina kai Ya sayyadi yayi yana kallonta batare da yace komai ba,sai da ta kammala balbaleshi da faɗa sannan yace"kin gama"?banza tayi bata tanka mashi ba,

"Bansan wacece ke acikinsu ba,Amma fitsarar da kikayi mun a yanzu ya tabbatar mun dacewa rishi ce ke,Dama tun kina yarinya kangararra ce ke,balle kuma yanzu da kika samu ƴanci kika zama cikakkar budurwa,har kika samu bakin gayamun magana,Ban zo nan don inyi jayayya dake ba,Wurin uwarku nazo don ta bani haƙƙina na aure dake akanta....."

Tunkan ya ƙarasa maganar Sehrish ta Ambaci"innalillahi wa'inna ilaihirraji'un"dafe kanta tayi saboda jirin da take gani,Wani ƙululun baƙin ciki ne ya tokare mata makoshinta,

Daƙyar ta iya buɗe baki tace"Amma baka da kunya!Tunda nake banta6a ganin ɗan akuya bunsuru ba,wawa jakki ba,kuma daƙiƙi irinka ba!Wai kai wani irin Dabbane....."A fusace Sayyadi ya daka mata tsawa tare da furta"Kalas!karki kuskura ki ƙara jifana da waɗannan munanan kalaman!Ki iya bakinki in ba so kike na keta maki rigar mutunci ba awurin nan!ƙaramar ƴar iska kawai,kin manta lokacin da kuke rayuwa a ƙarkashin ikona?idan kin manta toh bari na tuna maki,"

Yayi maganar cike da sheƙiyanci yakai hannunshi tare da shafa gabanshi dake asandare yace"Ina fata kin tuna,"

Waro ido waje sehrish tayi yayin da idanuwanta suka cicciko tab da ƙwalla ta furta"Nashiga uku!"

Fashewa yayi da dariya kafin ya ɗaura da cewa"kin tuna lokacin da nake damƙar wuyanku in tasa ku gaba sai kun tsotsi gabana"?

Innalillahi wa'inna ilahirraji'un!fashewa tayi da matsanancin kuka na tashin hankali,Tsabar raɗaɗin tunawa da wannan ƙazantar yasa ta fara yunƙurin yin amai ga ƙirjinta da yayi mata zafi sosai,

Muryarta adisashe ta soma magana"Allah ya isa tsakaninmu dakai!Wlh Allah bazai ta6a barinka ba,Sai ya saka mana Cin zalin da kayi mana,in sha Allah tun agidan duniya zaka fara gir6ar abunda ka shuka,Ƙarshenka bazaiyi kyau ba Sayyadi,Sai kayi danasanin haihuwarka da Uwarka tayi acikin duniyar nan!Natsani ganin mummunar fuskarka fiye da yadda na tsani mutuwa,Munaf*cki,mugu azzalumi,fasiki,Sannan kuma matsoraci!tsabar bakin ciki ya hanaka sakat saboda ganin irin Canjin rayuwar da muka samu,Ni bansan wani tsautsayi bane yasa Oummanmu ta aureka ba,Nasan ba hakanan ka ƙyaleta ba,domin kuwa duk wata mace me hankali da tunani bazata auri dabba,daƙiƙi,bunsuru irinka ba,Jahilin addini jahilin rayuwa,Kana yin amfani da iliminka wurin cutar da rayuwar al'umma, idonta arufe take zazzaga mashi masifa,

Goya hannayenshi yayi asaman ƙirjinshi yana kallonta,maimakon yaji haushin kalaman da ta yada mashi,Sai ma yatsinci kanshi da jin sha'awarta,zuba mata kwartayen idanunwashi yayi yana bin jikinta da kallo batare data ankara ba,Kayan baccin jikinta shara shara suke,Subhanallah,

Sautin dariyar da taji ne yasa ta dakata da yin masifar,ta buɗe idanuwanta da sukayi jawuur dasu,Zuba mashi ido tayi tana kallonshi ganin yana dariya,

"Kin gama naki"?yayi maganar yana sakar mata wani shu'umin murmushi,

Shiru tayi batace mashi komai ba,la66anta duk sun bushe sun ƙame,ga ƙishin ruwa da take ji,

"sai yanzu nake danasanin barinku da nayi araye!naso ace tun lokacin da kuke a hannuna na tattaraku gaba ɗaya na aika ku lahira,Amma Allah bai nufa ba,Duk yadda naso Sihiri na yayi tasiri akanku Amma hakan ya faskara,Na bibiyi rayuwarku tun lokacin da Mlm nura ya mayar daku wurin wata tsohuwa mai taurin kan tsiya......"

Tunkan ya ƙarasa maganar Sehrish tace"hakan na nufin cewa,kaine kayi silar mutuwarta"?

shu'umin murmushin nan nashi ya saki tare dasa hannu yana gyara rawanin kanshi yace"ƙwarai kuwa!ni na kashe ta,saboda na nemi ta bani haɗin kai Wurin ganin na kawar daku,tayi mun gardama harda tofa mun kakin Majina ajikina,Wannan dalilin ne yasa nayi silar mutuwarta,duk da haka ban rabu daku ba,Bayan an kaiku Cell na tura inspector Esha donta tursasa maku akan ku amince Zaku amsa laifin ku kuka kashe ta,har kun amince sai kuma Ciwon Hosana ya tashi,Wanda hakan yasa Ƴan sanda suka kaiku Asibiti,Daga nan ne Allah ya haɗaku da Marshal Omar,har ya taimaki rayuwarku,Naji haushi sosai kamar na binne kaina lokacin,amma ba yadda na iya,Haka naci gaba da bibiyar rayuwarku,har lokacin da Omar yakai ku Kaduna gidan Yayanshi General Ishaq,Nan ma na biku don na kawar daku,babu wanda yasan duk wannan shirin nawa da nayi,Ni na tura matata wurin hafsat ɗiyar Laila,ta bata zunzurutun kuɗi har miliyan shidda donta Zubar mata daku,daga nan na halaka ku,hafsa ta kar6i kuɗin amma bata aiwatar da abunda ta sanyata ba,a ƙarshe ta buƙaci ta dawo mata da kuɗinta in ba haka ba zata yi ƙararsu........."

Duk cikin abunda ya sayyadi yake faɗa mata bakomai yafi ɗaga mata hankali ba,fa ce Mutuwar tsohuwa,Ashe dama shi ya kashe ta duk don saboda su?Sosai ta fashe da kuka tana kallonshi hawaye wasu na bin wasu sam ta kasa furta komai,

Ko ajikinshi saima dariya da yake ta faman 6a66akawa kamar wani zautacce,

"Meyasa?meyasa duk kayi wannan"A fadace tayi maganar,jijiyoyin wuyanta duk sun fito ruɗu ruɗu dasu,

Tsagaitawa yayi da yin dariyar yace"ɗaukar fansa nake yi,ko ince mukeyi!Laifi akayi mana wanda bazamu ta6a yafewa ba,gaba ɗaya danginku a tafin hannunmu suke,duk wani motsi naku akan idonmu kuke yin shi,Nasan zaki yi mamaki,kuma zaki yi kokwanton ko ƙarya nake yi....."Hankali atashe sehrish take kallonshi,Ba ƙaramin Caza mata ƙwaƙwalwarta yayi ba,

"Nazo nan ne,Don in kashe mahaifiyarku bawai don in biya bukatata da ita ba,Sai dai kuma ganinki da nayi yasa na canza ra'ayina akan hakan,Surar jikinki ta yi matukar tafiya dani,Yanzu haka da nake magana dake,tsuma kawai nakeyi,kin matukar tayar mun da sha'awata,tunda nake ma ni ban ta6a jin sha'awar mace ba,Sai da nayi tozali da kyakkyawar surar ƙirjinki,Nayi mamakin yadda kika Cika ta ko'ina,ba kamar yadda na sanki ba,Kai gaskiya Abusufyan ya iya raino,Naira ta zauna maki shiyasa kika canza,"

A ruɗe Sehrish take furta"Allahumma ajirni fil masibati wa'aklifni khairan minha,tsananin tsoro ne ya kamata,ganin ya sanya hannu yana ƙokarin tattare jallabiyar dake ajikinshi,Tashin hankali!

..girgiza kai ta shiga yi tana fadin"karka kuskura kace zaka kusanto ni,Ni matar aure ce,"a ruɗe tayi maganar tana ƙoƙarin saukkowa daga saman gadon'..

"Oh ashe ke matar aure ce,wannan ae ba wani abu bane dan naci amfanin gonar wani,"

Durowa tayi daga saman gadon tare da nufar ƙopar fita daga ɗakin,Aikuwa a zafafe Ya sayyadi ya biyo bayanta,kafin tayi wani yunkuri ya damƙi rigar baccin dake ajikinta,nan take rigar ta zame har izuwa mid back ɗinta,Fashewa ta kuma yi da matsanancin kuka tana ambaton Sunan Daddynsu,ƙoƙarin kwale mata rigar yakeyi gaba dayanta amma ta hana hakan,Ba zato ba tsammani taji yana goga mata abun gabanshi ta bayanta,Wa'iyazu billah,Daddagewa tayi da iya karfinta na ƙarshe,Ta kai mashi naushi a tsakiyar cikinshi,Amma wani abun mamaki ko gezau baiyi ba,Kamar ta naushi ƙarfe,kiciniyar ƙwace kanta ta shiga yi daga hannunshi,Ji take kamar ta haɗiyi zuciya ta mutu saboda takaici,

Saukar harshenshi taji asaman fatar bayanta,kamar wani maye haka ya dinga lashe shi,

"Wayyo Allah na Oumma!na shiga ukku nabani na lalace!"cikin fitar hayyaci Sehrish ta samu hannunshi daya zagayo dashi ta gabanta,Ta daddage ta gartsa mashi cizo har saida ta fasa fatar hannunshi,raɗaɗin da yaji ne yasa shi yin saurin sakinta,A hanzarce ta sanya hannunta tana ƙoƙarin buɗe ƙopar ɗakin,Sayyadi ya taɗiyo ƙafarta gaba daya ta kife ƙasa,kanta ya bugu sosai,fashewa tayi da matsanancin kuka tana bugun floor ɗin da hannunta,Ta rasa ina zata tsoma ranta,jin motsinshi yasata yin saurin miƙewa zaune tana ja da baya,

Cikin Shesshekar kuka take Ambaton sunan Daddynsu da sunan Oummansu don su kawo mata ɗauki,

Hannayenshi ya sanya tare da tattaro jallabiyar jikinshi ya ɗage ta sama har izuwa saman cikinshi ya naɗe ta,tsikar jikinta ce ta fara tashi,ganin uban cunkoson gashin jikinshi mara kyan gani,hannu yasa ya kwale gajeran wandon nashi,Rasss taji mummunar faɗuwar gaba,

Dariya ya dinga yi yana nuna mata abun nasa yayin da yake tunkararta tana ƙoƙarin ja da baya,

Koke koken da sehrish keyi ne ya fara kai mata ziyara cikin kanta,lokaci guda Kwakwalwarta ta fara tariyo mata kukan ƴa'ƴanta yayin da suke ambaton Sunanta,Oumma Oumma aduk lokacin da suka shiga wani hali,Allah ne ya farfaɗo da ita,Hannu tasa tare da dafe kanta wani irin raɗaɗi ta dinga ji yanayi mata,tunkafin ta buɗe idanuwanta ta soma ambaton Sunayensu Sehrish Hosana Jahad,wani ihu da sehrish ta kurma ne yasa ta yin firgit ta mike zaune daga saman gadon,Zazzare idanuwanta tayi akan sayyadi daya duƙufa akan Sehrish,Ya sanya duka hannayenshi ya tallabo kanta yana ƙokarin Kafa bakinta agabanshi,Hasbunallah!

Kukan kura abu tayi a fujajen ta diro daga saman gadon,a harzuƙe ta rarumi Side drawer ɗin gadon,gaba daya ta kinkimota ta ɗaga sama da gudun gaske,Bata sauketa a ko'ina ba sai akan sayyadi gaba ɗaya Ta rotsa mashi ita asaman kanshi,wani irin jiri ne ya ɗebe shi ya soma tangal tangal zai faɗi,Rawanin kanshi tuni ya yi tsalle ya fadi kasa,

Tsabar raɗaɗin da yaji ne yasa shi sakin Wuyan sehrish,Jallabiyarshi ta sauko ƙasa daga naɗewar dayayi mata,Rawanin kanshi kuwa tuni ya wargaje aƙasa,wani irin jiri ya soma gani kafin ya dawo hayyacinshi,Ganin Abu yasa shi ɗaure fuskarshi tamau,idanuwannan sunyi jawur dasu babu ɗigon Imani akansu,Kallon kallo suka shiga yi,jinjina kanshi ya yi yana huci kamar wani mayunwacin zaki,gadan gadan ya tunkareta,gashin kanta ya damƙo tare da yin wurgi da ita,gaba ɗaya ta kife ƙasa,juyawa yayi ya koma kan Sehrish wadda ke yashe ƙasa a sume,naɗe jallabiyar jikinshi ya soma yi,zukunnawa yayi agabanta yana ƙoƙarin tallabo kanta,

Abu dake kwance a ƙasa,ta ɗaɗɗago da kanta,yayin da hawaye ke ta sharorowa akan fuskarta,karaf idanuwanta suka sauka akan Sirinjin Allurar da Likita yayi mata ɗazu da safe,Wani tunani ne yazo mata,matsawa tayi tare da miƙa hannunta,ta Damƙi sirinjin allurar,yunkurawa tayi ta miƙe,cikin sanɗa ta soma tafiya tana tunkararshi,motsin da ya ji abayanshi ne yasa yayi firgit,Juyowar nan da zaiyi don yaga me take ƙokarin yi mashi,Ba zato ba tsammani,Abu ta daddage ta burma mashi Allurar acikin ƙwayar idonshi,Zuruf ta nutse acikin ƙwayar idonshi,Wata irin ƙururuwa Sayyadi yayi,Gaba ɗaya yabi ya firgice ya gigice ya zauce,Wani irin raɗaɗin Azaba mara misaltuwa Yaji mai haɗe da zogi,Caccaka mashi allurar ta dinga yi,gaba daya ta tsiyaye mashi idanuwanshi duka biyun,sulalewa yayi kasa yana burgima,Wata irin ƙururuwa da ya soma yi gaba daya kwaratsin shi ya karaɗe ko'ina na cikin gidan,Abu ta shammace shi,ta naƙasa mashi idanuwanshi wanda ya kasance rauninsu ne,a ƙungiyarsu ta matsafa da zarar member ya rasa idonshi,duk wani sihiri na jikinshi zai rabu dashi ne,Ya dawo normal mutun kamar kowa,

Tsananin tsorone ya kama abu ganin yadda jikin ya sayyadi ke fitar da wani irin baƙin hayaki batare da wuta naci ajikinshi ba,kamar tsumma haka ya nannaɗe wuri guda,hannu tasa tare da toshe kunnuwanta,Saboda sautin kururuwar da yake yi tamkar Ana buga ganga acikin kunnuwan nata haka take ji,sosai ta runtse idanuwanta,

Lokacin da ta buɗe su,Sai da ta tsorata,ya 6ace 6aat babu shi acikin ɗakin sai dai Tsummar jallabiyarshi tare da rawaninshi,da kuma sharba sharban Silifas ɗinshi,

*Boss Bature*

A hankali yake saukowa down stairs,jikinshi na sanye da Jeans tare da t.shirt fara,gaba ɗaya ya canza,komai nashi ya sauya,tamkar ba Sgr ba,kwata kwata babu annuri akan fuskarshi,ya ƙara haske sosai,ya kuma yi rama,

Jin takun tafiyarshi yasa suka ɗago suna kallonshi,Tsayawa yayi yana ƙare masu kallo one by One,Fuskarshi ɗauke da matsananciyar damuwa,kullum ne sai sun zauna Zaman jiran dawowar junaid,babu yadda baiyi dasu ba akan su daina hana idonsu bacci Amma sun ƙiya,koda zasu yi baccin to sai dai ya ɗaukesu anan falon,Yayin da suke zaune zaman jiran dawowar junaid,

Ƙarasa saukowa yayi daga Saman stairs ɗin Ya nufi wurinsu,tunkan ya isa yace'Bana hanaku zama anan ba"?

Shiru sukayi saboda basu da amsar da zasu bashi,

Fitowa azmee tayi daga kitchen ta tunkaro wurin da suke,ƙarasowa tayi tana faɗin"Yawwa Rafayet,Dan Allah kayi Masu magana,tun ɗazu nake fama dasu akan suci abinci amma sun ƙiya,narasa yadda zanyi dasu,

Ɗaure fuska jahan yayi tare da cewa'Dan Allah abarmu muji da abunda ya Dame mu,Idan muna jin yunwa zamu taso ne muci,"

Yana kai ƙarshen maganar Fawan yace"Ni wlh komai ya fita raina,Nasaba cin abinci tare da baby junaid ɗinmu,yanzu kuma babu shi,Taya ma zan iya Cin abinci?bayan bansan halin da junaid yake ciki ba,Shin yaci abinci ko bai ci ba,"ya ƙarasa maganar tamkar zai fashe da kuka,

"Allah yasa basu cutar mana dashi ba,Junaid ya saba rayuwarshi acikin ƴan uwanshi,hakanan wasu mugaye marasa imani sun ɗauke mana shi,"Acewar Irfan,

Guntun tsoki jabeer yaja kafin yace"Ni babban takaici na,Duk yawanmu nan,arasa wa za'ayi garkuwa dashi sai junaid,Saboda bakin Hali irin na mutanan nan,wlh duk ranar da sukayi kuskuren da Asirinsu ya tonu sai sun ɗanɗani kuɗarsu,"

Kasa kunne Sgr yayi yana sauraronsu,tsananin tausayinsu ne ya kamashi,Ita kanta azmee jikinta ba ƙaramin sanyi yayi ba jin maganganun da sukeyi,Banga laifinsu ba,dole ne suyi kukan rashin junaid,yaron ne akwai shiga rai,Ya damu da kowa,kowa nashi ne,

"Wlh bazamu iya jure rashin junaid ba,Ya rafayet dan Allah idan sun ƙara kira,A sanar dasu cewa,Su dawo mana da junaid,Ni su ɗauke ni,In yaso ma su ruƙe ni na har abada,"Ayaan ne yayi maganar,yayin da yake share hawayenshi,

"Yaya rafayet,dan Allah nima idan sun kira ace masu ga wani ƙarin ma,"khaleed ne yayi maganar idonshi arufe Kamar maijin bacci,

"Wlh tun ranar da aka ɗauke mana junaid,ban ƙara yin wanka ba,na ƙuntata rayuwata ne saboda Nima in ɗanɗani irin raɗaɗin da junaid ke ji a hannun waɗancan Azzaluman mutanan"yana kai ƙarshen maganar ya sanya tafin hannunshi tare da rufe fuskarshi yana kuka,abun ya ta6a masu zuciyarsu sosai,

Juyawa azmee tayi da sauri ta koma kitchen saboda kukan daya ciyota,

Cike da takaici Jahan yace"wai sun ɗauke junaid saboda kuɗi..........

Abban Sojoji Takun Karshe Book 3 Chapter 103 (2024)

References

Top Articles
Latest Posts
Article information

Author: Virgilio Hermann JD

Last Updated:

Views: 6084

Rating: 4 / 5 (61 voted)

Reviews: 84% of readers found this page helpful

Author information

Name: Virgilio Hermann JD

Birthday: 1997-12-21

Address: 6946 Schoen Cove, Sipesshire, MO 55944

Phone: +3763365785260

Job: Accounting Engineer

Hobby: Web surfing, Rafting, Dowsing, Stand-up comedy, Ghost hunting, Swimming, Amateur radio

Introduction: My name is Virgilio Hermann JD, I am a fine, gifted, beautiful, encouraging, kind, talented, zealous person who loves writing and wants to share my knowledge and understanding with you.